Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Had troughs placed near for watering cattle

3 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Had troughs placed near for watering cattle

  1. Bayan ta ba shi ya sha, sai ta ce, “Zan ɗebo wa raƙumanka ruwa su ma, har sai sun gama sha.”

  2. Sai ta yi sauri ta juye ruwan da yake tulunta cikin kwami, ta koma zuwa rijiyar da gudu don ta ƙara ɗebo ruwa, ta kuma ɗebo isashe saboda dukan raƙumansa.

  3. To, fa, akwai wani firist na Midiyan, yana da ’ya’ya mata bakwai, suka zo su shayar da dabbobin mahaifinsu.