Skip to content

Rehoboth

1 verse

31.0600, 34.5900 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Rehoboth

  1. Sai Ishaku ya matsa daga can ya sāke haƙa wata rijiyar, babu wani kuma da yi faɗa a kanta. Sai ya ba ta suna Rehobot, yana cewa, “Yanzu Ubangiji ya ba mu wuri, za mu kuwa yi ta haihuwa a ƙasar.”