Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rehoboth

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Daga wannan ƙasa, sai ya tafi Assuriya, inda ya gina Ninebe, Rehobot Ir, Kala

  2. Sai Ishaku ya matsa daga can ya sāke haƙa wata rijiyar, babu wani kuma da yi faɗa a kanta. Sai ya ba ta suna Rehobot, yana cewa, “Yanzu Ubangiji ya ba mu wuri, za mu kuwa yi ta haihuwa a ƙasar.”

  3. Sa’ad da Samla ya rasu, Sha’ul daga Rehobot na ta kogi ya gāje shi.

  4. Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.