Skip to content

Samlah

4 ayoyi

Ayoyin da suka ambaci Samlah

  1. Sa’ad da Hadad ya rasu, Samla daga Masreka ya gāje shi.

  2. Sa’ad da Samla ya rasu, Sha’ul daga Rehobot na ta kogi ya gāje shi.

  3. Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.

  4. Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.