Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samlah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sa’ad da Hadad ya rasu, Samla daga Masreka ya gāje shi.
Sa’ad da Samla ya rasu, Sha’ul daga Rehobot na ta kogi ya gāje shi.
Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.
Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.