Skip to content

Hadad

4 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Hadad

  1. Sa’ad da Husham ya rasu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a ƙasar Mowab, ya gāje shi. Sunan birninsa shi ne Awit.

  2. Sa’ad da Hadad ya rasu, Samla daga Masreka ya gāje shi.

  3. Sa’ad da Husham ya mutu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a cikin ƙasar Mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Awit.

  4. Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.