Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samlah: One of the ancient kings of Edom.

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da One of the ancient kings of Edom.

  1. Sa’ad da Hadad ya rasu, Samla daga Masreka ya gāje shi.

  2. Sa’ad da Samla ya rasu, Sha’ul daga Rehobot na ta kogi ya gāje shi.

  3. Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.

  4. Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.