Skip to content

Asshur

5 ayoyi · 5 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Asshur

  1. Daga wannan ƙasa, sai ya tafi Assuriya, inda ya gina Ninebe, Rehobot Ir, Kala

  2. ’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram.

  3. duk da haka, za a hallaka ku Keniyawa sa’ad da Asshur ya kame ku.”

  4. Jiragen ruwa za su zo daga Kittim; za su murƙushe Asshur da Eber, amma su ma za a hallaka su.”

  5. ’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.