Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Arphaxad

6 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Wannan shi ne labarin Shem. Shekara biyu bayan ambaliya, sa’ad da Shem ya yi shekara 100, sai ya haifi Arfakshad.

  2. Bayan ya haifi Arfakshad, Shem ya yi shekara 500, ya haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela.

  4. Bayan ya haifi Shela kuwa, Arfakshad ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  5. ’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.

  6. Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.