Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Water of, frequently sold
Ayoyi game da Water of, frequently sold
Sai Isra’ilawa suka amsa, suka ce, “Za mu bi ta babbar hanya, in mu, ko dabbobinmu suka sha ruwanku, za mu biya. Mu dai muna so mu wuce ne kawai.”