Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: In the courts of houses
Ayoyi game da In the courts of houses
Amma wani saurayi ya gan su, ya gaya wa Absalom. Sai dukansu biyu suka tashi da sauri suka shiga gidan wani mutum a Bahurim. Yana da rijiya a cikin gida, sai suka shiga cikinta.