Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Beer (east of Jordan)

3 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Beer (east of Jordan)

  1. Daga can, suka gangara zuwa Beyer, wato, rijiyar da Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane duka, zan kuwa ba su ruwa.”

  2. Sai Isra’ilawa suka rera wannan waƙa, “Ki ɓuɓɓugo da ruwa, Ke rijiya! Rera waƙa game da ita,

  3. game da rijiyar da ’ya’yan sarki suka haƙa, rijiyar da manyan mutane masu sandunan sarauta suka nuna da sandunansu.” Sa’an nan suka tashi daga hamadar, suka tafi Mattana,