Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Outside cities
Ayoyi game da Outside cities
Ya sa raƙuman suka durƙusa kusa da rijiya a bayan gari; wajen yamma ne, lokacin da mata sukan fita ɗiban ruwa.
Rijiyar Yaƙub kuwa tana can, Yesu kuwa, saboda gajiyar tafiya, sai ya zauna a bakin rijiyar. Wajen sa’a ta shida ne.
(Almajiransa kuwa sun shiga gari don sayi abinci.)