Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Frequently engaged in (See Joshua chapters 6 through 11)
Ayoyi game da Frequently engaged in (See Joshua chapters 6 through 11)
Aka ci gaba da yaƙe-yaƙe tsakanin Rehobowam da Yerobowam.
Game da sauran ayyukan mulkin Abiyam kuwa, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda. Aka yi yaƙi tsakanin Abiyam da Yerobowam.
Aka yi yaƙi tsakanin Asa da Ba’asha sarkin Isra’ila dukan kwanakin mulkinsu.