Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Were expert in
Ayoyi game da Were expert in
mutanen Zebulun, ƙwararru sojoji shiryayyu don yaƙi da kowane irin makami, suka zo don su taimaki Dawuda da zuciya ɗaya, su 50,000;
mutanen Dan, shiryayyu don yaƙi, su 28,600;
mutanen Asher, ƙwararrun sojoji shiryayyu don yaƙi, su 40,000;
dukansu suna saye da takobi dukansu ƙwararru ne a yaƙi, kowanne da takobinsa a rataye a gefensa, a shirye don abubuwan bantsoro na dare.