Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Our contest with death
Ayoyi game da Our contest with death
Ba wanda yake da iko a kan iska har da zai riƙe ta, saboda haka babu mai iko kan ranar mutuwarsa. Kamar yadda ba a sallamar mutum a lokacin yaƙi, haka ma mugunta ba za tă saki masu aikata ta ba.