Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Strengthens His people for
Ayoyi game da Strengthens His people for
Za ku kori abokan gābanku, za su kuwa fāɗi a kaifin takobi a gabanku.
Mutanenku biyar za su kori mutum ɗari, mutanenku ɗari kuma za su kori mutane dubu goma, abokan gābanku kuma za su fāɗi a kaifin takobi a gabanku.