Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Cruelty
Ayoyi game da Cruelty
Saboda haka ka kawo wa ’ya’yansu yunwa; ka miƙa su ga ikon takobi. Bari matansu su zama marasa ’ya’ya da gwauraye; bari a kashe mazansu, a kuma kashe samarinsu da takobi a yaƙi.
An yi wa mata fyaɗe a cikin Sihiyona, da kuma budurwai a cikin garuruwan Yahuda.
An rataye ’ya’yan sarakuna da hannuwansu; ba a ba wa dattawa girma.
Samari suna faman yin niƙa; yara kuma suna fama da ƙyar da nauyin kayan itace.
Dattawan sun bar ƙofar birnin, samari sun daina rera waƙa.