Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Large armies frequently engaged in

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Large armies frequently engaged in

  1. Abiya ya tafi yaƙi tare da mayaƙa dubu ɗari huɗu jarumawa, Yerobowam kuwa ya ja dāgār yaƙi a kan Abiya da mayaƙa dubu ɗari takwas jarumawa.

  2. Zera mutumin Kush ya taka ya fita don yă yaƙe su da babban runduna da kuma kekunan yaƙi ɗari uku, ya kuma zo har Maresha.