Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da War: Weapons used in

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Weapons used in

  1. Matanku, da yaranku, da kuma dabbobinku za su kasance a ƙasar da Musa ya ba ku a gabashin Urdun, amma dole mayaƙanku, su yi shirin yaƙi su haye, su yi gaba tare da ’yan’uwanku, za ku taimaki ’yan’uwanku

  2. Sai mutane ɗari shida daga kabilar Dan suka yi ɗamarar yaƙi, suka tashi daga Zora da Eshtawol.