Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Samaritan Lord
Ayoyi game da Samaritan Lord
Sai wani hafsa mataimakin sarki ya ce wa mutumin Allah, “Kai, ko da Ubangiji zai buɗe tagogin sama, wannan abu ba zai yiwu ba!” Sai Elisha ya ce, “Za ka gani da idanunka, zai faru, amma ba za ka ci ba!”