Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Disinclination to the truth
Ayoyi game da Disinclination to the truth
Amma domin ina faɗin gaskiya, ba kwa gaskata!
Akwai waninku da zai iya haƙaƙƙewa na taɓa yin zunubi? In kuwa gaskiya na faɗa, me ya sa ba kwa gaskata ni?