Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: The portion of, awarded to all unfaithful servants
Ayoyi game da The portion of, awarded to all unfaithful servants
Maigidan bawan nan zai dawo a ranar da wannan bawan bai yi tsammaninsa ba, kuma a sa’ar da bai sani ba. Maigidan zai yayyanka shi, ya kuma ba shi rabonsa tare da marasa bangaskiya.