Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Was an impediment to the performance of miracles

2 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Was an impediment to the performance of miracles

  1. Ya amsa ya ce, “Saboda kuna da ƙarancin bangaskiya sosai. Gaskiya nake gaya muku, in kuna da bangaskiyar da take ƙanƙanuwa kamar ƙwayar mustad, za ku iya ce wa wannan dutse, ‘Matsa daga nan zuwa can,’ zai kuwa matsa. Babu abin da zai gagare ku.”

  2. Bai iya yin ayyukan banmamaki a wurin ba, sai dai ɗibiya hannuwansa da ya yi a kan mutane kima da suke da cututtuka, ya kuwa warkar da su.