Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Rejecting the gospel
Ayoyi game da Rejecting the gospel
Wa ya gaskata saƙonmu kuma ga wa hannun Ubangiji ya bayyana?
Wannan ya faru ne, don a cika maganar annabi Ishaya cewa, “Ubangiji, wa ya gaskata saƙonmu, ga wa kuma aka bayyana hannun ikon Ubangiji?”