Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Disciples

3 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Disciples

  1. Yesu ya amsa ya ce, “Ya ku zamani marasa bangaskiya da kuma masu taurinkai, har yaushe zan kasance tare da ku? Har yaushe kuma zan yi haƙuri da ku? Kawo mini yaron a nan.”

  2. Amma ba su gaskata matan ba, domin sun ɗauki kalmominsu wani zancen banza ne.

  3. Sai ya ce musu, “Ashe, ku marasa azanci ne, masu nauyin zuciyar gaskata, da dukan abin da annabawa suka faɗa!