Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Miracles designed to convince those in

3 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Miracles designed to convince those in

  1. In ba ayyukan da Ubana yake yi ne nake yi ba, to, kada ku gaskata ni.

  2. Amma in su nake yi, ko ba ku gaskata ni ba, to, ku gaskata ayyukan, don ku sani, ku kuma gane, Uban yana cikina, ni kuma ina cikin Uban.”

  3. Harsuna fa alama ce ba ga masu bi ba, sai dai ga marasa bi. Annabci kuwa ga masu bi ne ba ga marasa bi ba.