Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Eve

3 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Eve

  1. Maciji ya ce wa macen, “Tabbatacce ba za ku mutu ba.

  2. Gama Allah ya san cewa sa’ad da kuka ci daga itacen idanunku za su buɗe, za ku kuma zama kamar Allah, ku san abin da yake mai kyau da abin da yake mugu.”

  3. Sa’ad da macen ta ga ’ya’yan itacen suna da kyau don abinci, abin sha’awa ga ido, abin marmari kuma don samun hikima, sai ta tsinka ta ci, ta kuma ba da waɗansu wa mijinta wanda yake tare da ita, shi ma ya ci.