Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Shall be condemned
Ayoyi game da Shall be condemned
Duk wanda ya gaskata, aka kuma yi masa baftisma, zai sami ceto. Amma duk wanda bai gaskata ba kuwa, zai hallaka.
don kuma a hukunta dukan waɗanda ba su gaskata gaskiyar ba sai dai suke jin daɗin mugunta.