Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unbelief: Defilement inseparable from
Ayoyi game da Defilement inseparable from
Ga tsarkaka kuwa, kome mai tsarki ne, amma ga waɗanda suke marasa tsarki da kuma marasa ba da gaskiya, ba abin da yake da tsarki. Gaskiya dai, hankulansu da lamirinsu duk marasa tsarki ne.