Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Transgressors
Ayoyi game da Transgressors
Amma za a hallaka dukan masu zunubi; za a yanke sa zuciya ta mugaye.
Ta haka zan koyar wa masu laifi hanyoyinka, masu zunubi kuma za su komo gare ka.