Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Sottish children
Ayoyi game da Sottish children
“Mutanena wawaye ne; ba su san ni ba. Su ’ya’ya ne marasa azanci; ba su da fahimi. Suna da dabarar aikata mugunta; ba su san yadda za su aikata alheri ba.”