Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Seed of the wicked
Ayoyi game da Seed of the wicked
Gama Ubangiji yana ƙaunar masu aikata daidai kuma ba zai yashe amintattunsa ba. Za a hallaka masu aikata mugunta gaba ɗaya, ’ya’yan mugaye za su hallaka.