Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Evil men
Ayoyi game da Evil men
Kada ka sa ƙafa a kan hanyar mugaye kada ka bi gurbin mugaye.
Mugayen mutane da masu ruɗi kuwa, ƙara muni za su riƙa yi, suna yaudara, ana kuma yaudararsu.