Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Children of disobedience

2 ayoyi · 68 fannoni

Ayoyi game da Children of disobedience

  1. Kun yi rayuwa kamar yadda sauran mutanen duniya suke yi, cike da zunubi, kuna biyayya ga sarki masu ikon sarari sama, wato, ruhun nan da yanzu yake aiki a cikin masu ƙin biyayya ga Allah.

  2. Gama fushin Allah zai sauko a kan masu aikata waɗannan.