Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Wicked doers
Ayoyi game da Wicked doers
Kowace safiya zan rufe bakunan dukan mugaye a ƙasar; zan yanke kowane mai aikata mugunta daga birnin Ubangiji.
Mugun mutum kan mai da hankali ga mugayen leɓuna; maƙaryaci yakan kasa kunne ga harshen ƙarairayi.