Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Rebellious children
Ayoyi game da Rebellious children
“Kaiton ’ya’ya masu tayarwa,” in ji Ubangiji, “ga waɗanda suke ƙulle-ƙullen da ba nawa ba, suna yin yarjejjeniya, amma ba ta Ruhuna ba, suna jibga zunubi a kan zunubi;