Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Wicked servants
Ayoyi game da Wicked servants
“Maigidansa ya amsa ya ce, ‘Kai mugun bawa, mai ƙyuya! Ashe, ka san cewa ina girbi inda ban yi shuka ba, ina kuma tarawa inda ban yafa iri ba?