Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Adversaries of the Lord
Ayoyi game da Adversaries of the Lord
waɗanda suke gāba da Ubangiji za su hallaka. Zai yi musu tsawa daga sama, Ubangiji zai hukunta dukan duniya. “Zai ba wa sarkinsa ƙarfi, yă kuma ɗaukaka shafaffensa.”