Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Enemies of all righteousness
Ayoyi game da Enemies of all righteousness
“Kai ɗan Iblis ne abokin gāban dukan abin da yake daidai! Kana cike da kowane irin ruɗi da munafunci. Ba za ka daina karkata hanyoyin da suke daidai na Ubangiji ba?