Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Workers of iniquity
Ayoyi game da Workers of iniquity
Kada ka ja ni tare da mugaye, tare da masu yin mugunta, masu magana kamar ta alheri ce da maƙwabtansu amma suna riƙe da su a zukatansu.
Dubi yadda masu aikata zunubi suka fāɗi, a zube, ba za su kuwa iya tashi ba!