Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Evil doers
Ayoyi game da Evil doers
Ta Dawuda. Kada ka tsorata saboda mugayen mutane ko ka yi kishin waɗanda suka aikata mugunta;
ko ga gwamnoni, waɗanda ya aika domin su hukunta masu laifi su kuma yabi masu aikata abin da yake daidai.