Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: People loaded with iniquity
Ayoyi game da People loaded with iniquity
Kash, ya ke al’umma mai zunubi, mutane cike da laifi, tarin masu aikata mugunta, ’ya’yan da aka miƙa wa lalaci! Sun yashe Ubangiji; sun rena Mai Tsarkin nan na Isra’ila suka juya masa baya.