Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Rebellious house

3 ayoyi · 68 fannoni

Nemi "Titles and Names of the Wicked"

Ayoyi game da Rebellious house

  1. Kuma ko su ji ko kada su ji, gama su gida ne mai tawaye, za su san cewa akwai annabi a cikinsu.

  2. Amma kai, ɗan mutum, ka saurari abin da zan faɗa maka. Kada ka yi tawaye kamar wannan gidan ’yan tawaye; ka buɗe bakinka ka kuma ci abin da na ba ka.”

  3. ɗan mutum, kana zama a cikin mutane masu tawaye, Suna da idanun gani amma ba sa gani, suna da kunnuwan ji amma ba sa ji, gama ’yan tawaye ne.