Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Wicked: Servants of sin
Ayoyi game da Servants of sin
Yesu ya amsa ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, duk mai yin zunubi bawan zunubi ne.
Sa’ad da kuke bayin zunubi, ba ruwanku da aikin adalci.