Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: Very slow to believe

5 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da Very slow to believe

  1. Waɗannan kuwa suka koma suka shaida wa sauran, amma su ma ba su gaskata ba.

  2. Da suka dawo daga kabarin, sai suka faɗa wa Sha Ɗayan nan da sauransu, dukan waɗannan abubuwa.

  3. Amma ba su gaskata matan ba, domin sun ɗauki kalmominsu wani zancen banza ne.

  4. Suka firgita, suka tsorota, suna tsammani fatalwa ce suka gani.

  5. Sai ya ce musu, “Don me kuke damuwa, kuke kuma shakka a zuciyarku?