Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: The efficacy of faith
Ayoyi game da The efficacy of faith
In ba a tashe Kiristi ba kuwa, ai, wa’azinmu, da bangaskiyarku banza ne.
In kuwa ba a tashe Kiristi ba, bangaskiyarku a banza take, ya zama har yanzu kuna cikin zunubanku ke nan.