Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: Reproved for their unbelief of
Ayoyi game da Reproved for their unbelief of
Bayan haka, Yesu ya bayyana ga Sha Ɗayan, yayinda suke cin abinci. Ya tsawata musu a kan rashin bangaskiyarsu, da yadda suka ƙi gaskata waɗanda suka gan shi bayan ya tashi.