Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: About five hundred brethren
Ayoyi game da About five hundred brethren
Bayan haka, ya bayyana ga fiye da ɗari biyar daga cikin ’yan’uwa a lokaci guda. Yawancinsu kuwa suna nan da rai, ko da yake waɗansu sun riga sun yi barci.