Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: An assurance of the judgment
Ayoyi game da An assurance of the judgment
Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shari’a da adalci ta wurin mutumin da ya naɗa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da shi daga matattu.”